Tinubu Ya Nada Sabon Akanta Janar Na Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaba Bola Tinubu ya nada Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin mukaddashin Akanta Janar na kasa.
Nadin nasa ya fara aiki ne nan take bayan tafiya hutun ritayar akant Janar mai barin gado, Dakta (Mrs.) Oluwatoyin Sakirat Madein.
Hakan na kunshe ne acikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Talata.
A matsayinsa na ma’aikacin gwamnati kuma babban darakta a ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF), Mista Ogunjimi yana da fiye…
>