Shugaban ƙasan Najeriya ya nuna alhininsa kan kisan da ƴan ta’addan Boko Haram suka yi wa dakarun sojoji a jihar BornoMai girma Bola Tinubu ya yi ta’aziyya ga rundunar sojojin kan wannan babban rashin da aka yi na jami’an tsaroYa yabawa sojojin kan martanin da suka kai bayan harin,…
Tinubu Ya Yi Alhinin Kisan Sojoji a Borno, Ya ba da Umarni …C0NTINUE READING >>>>