Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya aika da sakon ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi.
Hajiya Maryam, ta rasu a ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, 2024 kuma an yi jana’izarta kamar yadda addinin Musulunci ya tanada a…
Tinubu Ya Yi Wa Gwamnan Jigawa Ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyarsa …C0NTINUE READING >>>>