Tinubu zai Kafa Kamfani domin Rage Tsadar Abinci a 2025

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta kafa sabon kamfani a 2025 domin rage tsadar abinci da sauran kayayyakiKamfanin zai yi hadin gwiwa da Bankin Masana’antu, BOI, da Hukumar Zuba Jarin Kasa, NSIA, domin tallafa wa matasa da mata Bola Tinubu ya kuma bayyana cewa za…

Tinubu zai Kafa Kamfani domin Rage Tsadar Abinci a 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment