Tsaron Kasa Ko Neman Tsokana?

Dokar ba da izinin tsaron kasa wato NDAA ta shekarar kasafin kudi ta 2025 ta kasar Amurka na ci gaba da bibiyar matsayar adawa da kasar Sin, wanda ke nuna wani kuduri mai cike da husuma maimakon hadin gwiwa. Dokar wacce aka tsara a matsayin wata kariya ga tsaron Amurka, tana cike da…

Tsaron Kasa Ko Neman Tsokana? …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment