Tshohuwar Jarumar Kannywood Ta ‘Talauce’, Ƴan Damfara Sun Sace Kaf Kudin Asusunta …C0NTINUE READING HERE >>>
‘Yan damfara sun yi kutse a asusun bankunan tsohuwar jarumar Kannywood, Mansura Isah inda suka kwashe gaba daya kudintaTsohuwar matar Sani Danja, ta sanarwa duniya halin da take ciki bayan ‘yan damfar sun sace duk wani kudi da ta mallaka a bankiMansura Isah ta aika sako ga wadanda ta yi alkawarin za ta basu tallafi tana mai kokawa kan rashin samun wanda zai taimaka mata
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama…
>