Tsofaffin Sojoji Sun Fallasa Masu ba Boko Haram Makamai da Kudi

Tsofaffin manyan hafsoshin soja sun zargi wasu kungiyoyi masu zaman kansu (NGOs) da taimaka wa Boko Haram da ‘yan bindiga wajen samun taimako Tsofaffin sojojin sun bayyana yadda rashin ci gaba, talauci, da jahilci ke zama dalilin da ke karawa kungiyoyin ta’addanci karfi a Najeriya…

Tsofaffin Sojoji Sun Fallasa Masu ba Boko Haram Makamai da Kudi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment