Tsohon Gwamna Ya Fadi Hukuncin da Ya Dace da Masu Kashe Jami’an Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>
Tsohon gwamnan jihar Neja ya nuna takaici kan yadda ake samun masu kashe jami’an tsaro a NajeriyaMu’azu Babangida Aliyu ya bayyana cewa hukuncin kisa shi ne abin da ya dace da masu kashe jami’an tsaroTsohon gwamnan ya nuna cewa yin hakan zai ƙarfafa gwiwar jami’an tsaro masu aikin kare rayuka da dukiyoyin al’umma
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
FCT, Abuja – Tsohon gwamnan jihar Neja,…
>