Tsohon Gwamnan Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, ya tabbatar da cewa matsalar tsaro za ta ragu sosai a yankin Arewa maso Yamma a 2025Yari ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta tura karin jami’an tsaro da kayan aiki don yakar ‘yan ta’adda, musamman a Zamfara.Tsohon gwamnan ya bukaci al’umma…
Tsohon Gwamnan Zamfara Ya Fadi Lokacin da Matsalar Tsaro Za Ta Kare, Ya Jero Dalili …C0NTINUE READING >>>>