Jarumar Nollywood, Kiitan Bukola, ta bayyana yadda rashin kulawar uba ya shafi ra’ayinta game da aure da kuma burinta na kafa gida mai inganciKiitan ta ce tana son aure, amma tana jin tsoron samun yara ba tare da aure ba, sakamakon abin da ya faru a rayuwarta a bayaJarumar ta tuna…
“Tsoron Yin Aure Nake Yi’: Jarumar Fina Finai Ta Fadi Gaskiya kan Rayuwarta …C0NTINUE READING >>>>