UAVs Na Farar Hula Masu Rajista Na Kasar Sin Suna Karuwa

Adadin ababen hawa marasa matuka masu shawagi a sama na farar hula na kasar Sin (UAVs) da aka yi wa rajista ya zarce miliyan 1.7, kamar yadda kungiyar masana’antu ta ababen hawa masu shawagi kusa da doron kasa wato LAIA ta bayyana a taronta na shekara-shekara a ranar…

UAVs Na Farar Hula Masu Rajista Na Kasar Sin Suna Karuwa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment