Shugaban kwamitin majalisar Wakilai kan albarkatun Man Fetur, Hon. Ikenga Imo Ugochinyere, ya yaba wa kamfanin Man Fetur na ƙasa (NNPCL), da matatar Dangote, da hukumar kula da albarkatun Man Fetur ta ƙasa (NMDPRA) kan tabbatar da wadatuwar Man fetur a lokacin Kirsimeti.
Ya ce wannan…
Ugochinyere Ya Yaba wa Kyari, Dangote, da NMDPRA Kan Wadatuwar Man Fetur …C0NTINUE READING >>>>