Uwa Da Ɗanta Sun Ƙone Ƙurmus A Wata Gobara Abuja

Wata mummunar gobara ta yi ajalin wata mata mai suna Jumai Sunday, ‘yar shekara 24 tare da ɗanta, Nasir Rabiu, mai shekaru 6 inda ta ƙonesu ƙurmus har lahira.

Lamarin ya faru ne a wani gida da ke kasuwar kayan ɗaki ta Kugbo da ke Ƙaramar Hukumar AMAC, na babban birnin tarayya…

Uwa Da Ɗanta Sun Ƙone Ƙurmus A Wata Gobara Abuja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment