Uwar Bari: Lauya Ta ba Bello El Rufai Hakuri da Ya Yi Barazanar Maka Ta a Kotu kan Kasafi …C0NTINUE READING HERE >>>
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya yi barazanar maka wata lauya a kotu bayan ta wallafa rubutun karya kansa Lauyar mai suna Sabina Nkiru Ezeoke ta nemi afuwa kan zargin da ta yi wa Bello El-rufai inda ta ce ta yi nadamar abin da ta yiHakan ya biyo bayan zargin cewa hukumar EFCC ta kai samame gidan dan Majalisar inda ta samu muggan kwayoyi
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin…
>