Uwargidan Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu; ta tallafa wa tsofaffi da dama da Naira 250 kowannensu a Jihar Kogi, a kashi na biyu na shirin tallafa wa tsofaffi da aka fi sani da (Renewed Hope Initiative Elderly Support Scheme).
Jaridar Blueprint ta rawaito cewa, masu cin gajiyar…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Rabon Tallafi Ga Tsofaffi A Jihar Kogi …C0NTINUE READING >>>>