Vinícius Jr ya lashe babbar kyauta a kwallon kafa bayan rashin nasara a Ballon d’Or

A ranar Juma’a, an gudanar da bikin bayar da kyaututtuka na Globe Soccer Awards na shekarar 2024, inda tauraron Real Madrid, Vinícius Jr, ya samu kyautar gwarzon ɗan wasa a ɓangaren maza. Wannan nasara ta nuna ƙwazonsa a bana, duk da rashin nasarar lashe kyautar Ballon…

Vinícius Jr ya lashe babbar kyauta a kwallon kafa bayan rashin nasara a Ballon d’Or …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment