Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta yammacin Afirka (WAEC) ta sanar da wani sabon shiri, wanda zai bai wa dalibai damar sake wasu darusa da suka fadi a WASSCE a tsakanin watannin Janairu da Fabrairun 2025.
Wannan ya nuna gagarumin sauyi daga tsohon tsarin Hukumar WAEC, inda…
WAEC Ta Samar Da Hanya Mai Sauri Wajen Sake Zana Jarrabawar WASSCE Ga Ɗaliban Da Suka Yi Tuntuɓe …C0NTINUE READING >>>>