A yau Talata, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya halarci taron dandali ministoci karo na 7, na tattauna matakan karfafa cudanya, da samar da karfin gwiwa tsakanin sassan Asiya ko CICA a takaice.
Yayin da yake halartar taron ta kafar bidiyo, Wang Yi ya ce, sauye-sauye na…
Wang Yi Ya Halarci Taron Ministocin Harkokin Waje Karo Na 7 Na CICA …C0NTINUE READING >>>>