Wannan Jawabi Ya Karfafa Zuciyarmu a Fannoni Uku

Jiya Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da jawabin taya murnar shiga sabuwar shekara ta 2025, inda ya takaita nasarorin da kasarsa ta cimma a shekarar 2024, gami da bayyana burinta a sabuwar shekara. A ganina, wannan jawabi ya karfafa zuciyar mutane daga wasu fannoni…

Wannan Jawabi Ya Karfafa Zuciyarmu a Fannoni Uku …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment