A cikin shekarar da ta gabata, sassan duniya da dama sun fuskanci tashe-tashen hankula. Shin duniya za ta fi kyau a shekarar 2025? Ta yaya kasar Sin wadda ta kasance kasa mai tasowa mafi girma, za ta ci gaba da samar da karfi ga duniya?
“Har kullum muna bunkasa ne bisa yadda muke ta…
Wannan “Kwarin Gwiwa Da Kasar Sin Ke Bayarwa” Shi Ne Kyautar Sabuwar Shekara Da Duniya Ke Fatan Gani …C0NTINUE READING >>>>