Gidauniyar raya yankunan karkara ta kasar Sin ko CFRD a takaice, wadda ke gudanar da ayyukan yaki da fatara, ta mika sabuwar ma’ajiyar ruwan sama da ta gina a makarantar firamare ta Obaay, dake wajen garin Dukem mai nisan kilomita 33 daga gabashin birnin birnin Addis Ababa fadar…
Wata Gidauniyar Kasar Sin Ta Mika Ma’ajiyar Ruwa Ga Al’ummar Wani Kauyen Habasha …C0NTINUE READING >>>>