Wike Ya Bai Wa Asibitocin Gwamnati Umarnin Tallafa Wa Wadanda Turmutsitsin Abuja Ya Rutsa

Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya umurci dukkanin asibitocin gwamnati da su bayar da jinya da agajin gaggawa kyauta ga mutanen da suka samu raunuka sakamakon turmutsitsin da ya faru a cocin ‘Holy Trinity Catholic’ da ke Maitama, Abuja ranar Asabar.

 

Wike, a…

Wike Ya Bai Wa Asibitocin Gwamnati Umarnin Tallafa Wa Wadanda Turmutsitsin Abuja Ya Rutsa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment