Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja

washington dc — 

Ministan babban birnin tarayyar Najeriya ya kwace filaye mallakin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, da sakataren gwamnatin tarayya, George Akume.

Haka kuma, kwacewar ta shafe wasu mashahuren mutane da kamfanoni 759 dake…

Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment