Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Botswana Duma Boko, a yau Litinin, sun yi musayar taya juna murnar cika shekaru 50 da kulla huldar diflomasiyya a tsakanin kasashen biyu.
Xi ya bayyana cewa, cikin shekaru 50 da suka gabata, tun bayan kulla huldar diflomasiyya, duk…
Xi Da Shugaban Botswana Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kulla Alaka …C0NTINUE READING >>>>