Xi Ya Jaddada Samun Nasara Na Dogon Lokaci Kan Yaki Mai Tsauri Da Cin Hanci Da Rashawa

Babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a yi tsayin daka wajen yin nasara na dogon lokaci kan yaki mai tsauri da cin hanci da rashawa.

Xi, wanda kuma shi ne shugaban kasar Sin, kuma shugaban kwamitin kolin soja na kasar, ya jaddada…

Xi Ya Jaddada Samun Nasara Na Dogon Lokaci Kan Yaki Mai Tsauri Da Cin Hanci Da Rashawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment