Xi Ya Yi Jawabi A Bikin Dawowar Yankin Musamman Na Macao Kasar Sin Da Rantsar Da Sabuwar Gwamnati

Shugaban kasar Sin Jinping, a yau Juma’a, ya jinjina wa sauye-sauye masu ma’ana da aka samu a yankin Macao tun daga lokacin da ya dawo kasarsa ta asali ta Sin a shekarar 1999.

 

Xi ya bayyana cewa, an samu gagarumar nasara wajen “aiwatar da tsarin mulki biyu a cikin kasa daya”…

Xi Ya Yi Jawabi A Bikin Dawowar Yankin Musamman Na Macao Kasar Sin Da Rantsar Da Sabuwar Gwamnati …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment