Xi Ya Yi Kira Da A Kara Azamar Cimma Sabbin Nasarori A Fannin Zamanantarwa Yayin Da Ake Bikin Cikar Qiao Shi Shekaru 100 Da Haihuwa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara azamar cimma sabbin nasarori, wadanda za su zamo abun tunawa a tarihi cikin tsawon lokaci, kana a cika burikan al’umma, yayin da ake kokarin gina kasar gurguzu ta zamani a dukkanin fannoni.

 

Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban…

Xi Ya Yi Kira Da A Kara Azamar Cimma Sabbin Nasarori A Fannin Zamanantarwa Yayin Da Ake Bikin Cikar Qiao Shi Shekaru 100 Da Haihuwa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment