Yaƙin Gaza Ya Kusan Zuwa Ƙarshe

Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta bayar da tabbacin cewa nan ba da jimawa za a cimma yarjejeniya don kawo ƙarshen yaƙin da ya ƙi ci ya ƙi cinyewa tsakanin Gaza da Isra’ila, tare da sakin fursunonin ƙasashen biyu.

 

Ana sa ran a yau Laraba, za a koma teburin sulhu don ci gaba…

Yaƙin Gaza Ya Kusan Zuwa Ƙarshe …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment