Yadda aka Kashe ‘Yan Bindiga 40 da Kama Miyagu 916 a jihar Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama mutum 916 da ake zargi da aikata laifuffuka daban-daban a shekara guda CP Aliyu Musa, ya bayyana cewa an ceto mutane 319 da aka yi garkuwa da su tare da kwato dabbobi 2,081 da aka sace.Rundunar ta kuma nakasa ayyukan ‘yan fashi da makami…

Yadda aka Kashe ‘Yan Bindiga 40 da Kama Miyagu 916 a jihar Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment