Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a cikin wannan shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.
A yau shafin na mu zai koya muku yadda ake hada Boga.
Abubuwan da za ku tanada:
Biredin Boga, Salad, Tumatur, Ciz na Boga, Albasa, Kokumba, Nama na Boga,…
Yadda Ake Haɗa Boga …C0NTINUE READING >>>>