Ruwan sama mai ƙarfi ya haifar da ambaliyar ruwa a wasu sassa na ƙasar Saudiyya.
Hotunan da aka wallafa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda ruwa ya mamaye hanyoyi a garin Makkah.
Haka kuma, an ga yadda wasu maza suka haɗa hannu don ceto yaran da suka makale a unguwar Al-Awali…
Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Wasu Sassa A Makkah …C0NTINUE READING >>>>