A yau, Asabar, an gudanar da babban bikin baje kolin al’adun gargajiya a masarautar Kaltungo, a Jihar Gombe, inda dubban mutane suka halarta daga cikin jihar da wajenta.
A yayin taron, an yi raye-raye da nuna al’adun gargajiya, ciki har da irin abincin gargajiya da aka gada tun…
Yadda Bikin Al’adun Gargajiya A Masarautar Kaltungo Ya Gudana …C0NTINUE READING >>>>