Yadda Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Aikin Titi A Jihar Ribas

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa ƙoƙarin Gwamna Siminalayi Fubara kan ayyukan raya ƙasa daban-daban a Jihar Ribas.

 

Gwamna Lawal ya kasance babban baƙo na musamman a wajen ƙaddamar da aikin titin da gadojin Opobo, wanda ya gudana a ranar Litinin a ƙaramar hukumar…

Yadda Gwamnan Zamfara Ya Ƙaddamar Aikin Titi A Jihar Ribas …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment