Makarantar Ittihadil Ummah Alal-Sunnati Muhammadin (SAW) ta Unguwar Hausawa Garin Jiwa dake Abuja, ta gabatar da walimar saukar karatun Alkur’ani mai Girma, inda ta yaye dalibai guda takwai dukkansu dattawa.
Wani abin mamaki da ba a saba gani ba shi ne, a bisa al’ada yara da matasa…
Yadda Ittihadil Ummah Ta Gabatar Da Walimar Yaye Dalibai Dattawa Da Suka Sauke Alku’arni A Abuja …C0NTINUE READING >>>>