Yadda Kasar Sin Ke Taka Rawar Gani A Duniya …C0NTINUE READING HERE >>>
Talauci babbar barazana ne ga ci gaban dan Adam ganin har yanzu akalla mutane biliyan daya na cikin matsanancin talauci a duniya. Bari mu duba yadda kasar Sin ke samar da turba mai kyakkyawan fata ga samun ingantacciyar rayuwa.
Kasar Sin ta yi nasarar tsame mutane miliyan 800 daga kangin talauci tare da cimma burin rage radadin talauci bisa ajandar ci gaba mai dorewa ta Majalisar Dinkin Duniya ta 2030 tun kafin lokacin da aka tanada. Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya,…
>