Yadda Mata Ke Daukar Yara Don Taya Su Aikin Gida

A yau canjin yanayin wannan zamanin ya zo wa da mata wani sabon salo da yadda suke daukan ‘yara domin taya su aiki a gida.

Wasu su kan sakar wa mai aiki ragamar aikin gida, har ya kai ga basu koya wa ‘ya’yansu mata girki domin wasu ana yin aurensu basu iya girki ba. Ko me za ku ce…

Yadda Mata Ke Daukar Yara Don Taya Su Aikin Gida …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment