Bisa wani nazarin bincike da kafar yada labarai ta Reuters ta gundar ya nuna cewa, Nijeriya ta kara yawan man fetur da take hakowa zuwa ganga 70,000 a kowace rana, wanda hakan ya haura fiye da adadin da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC+ ta sanya mata.
A cewar wannan nazarin…
Yadda Nijeriya Ta Zarce Yawan Man Da OPEC Ta Ware Mata …C0NTINUE READING >>>>