Yadda ‘Yan Kungiyar Lakurawa Suka Kashe ‘Yan sanda Biyu

Sokoto, Najeriya — 

Tsokacin da masana ke yi kan cewa bullar ‘yan ta’addan Lakurawa barazana ce ga sha’anin tsaro a yankin arewa maso yammacin Najeriya, na ci gaba da zama gaskiya, domin Lakurawan na ci gaba da haddabar jama’a.

Wannan na zuwa ne yayin wani hari da suka kai a jihar Kebbi a…

Yadda ‘Yan Kungiyar Lakurawa Suka Kashe ‘Yan sanda Biyu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment