Yahaya Bello: Dino Melaye Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Kogi Shagube

Yahaya Bello: Dino Melaye Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Kogi Shagube …C0NTINUE READING HERE >>>

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

Jihar Kogi – Tsohon ɗan majalisar dattawa, Sanata Dino Melaye, ya yi magana kan tsare Yahaya Bello da aka yi a gidan gyaran hali na Kuje.

Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa ya yi hasashen hakan za ta kasance da tsohon gwamnan na Kogi, shekara shida da suka wuce.

Dino Melaye ya yi wa Yahaya Bello shagube
Hoto: Senator Dino Melaye, Alhaji Yahaya…

>

Leave a Comment