Yahaya Bello Ya Ga Ta Kansa, Kotu Ta Iza Keyar Tsohon Gwamnan Kogi Zuwa Gidan Yari …C0NTINUE READING HERE >>>
Abuja – Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello zai fara kirga kwanakinsa a gidan kurkukun Kuje bayan gurfanarsa gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja.
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida
Hukumar EFCC ta gurfanar da Yahaya Bello da wasu a gaban kotun tarayyar a ranar Talata kan tuhumar karkatar da kusan N110bn.
Kotu ta garkame Yahaya Bello a kurkuku
Rahoton Channels TV ya nuna cewa…
>