Yaki da Badala: Hukumar Hisbah Ta Kwace Katan Na Barasa 200 …C0NTINUE READING HERE >>>
Jami’an hukumar Hisbah a jihar Sokoto sun samu nasarar ƙwace wasu katan-katan na barasa da aka shigar da ita zuwa birnin ShehuKwamandan Hisbah na jihar, Usman Jatau ya bayyana cewa har yanzu babu wanda ya fito ya ce kayayyakin da aka kama mallakinsa neUsman Jatau ya kuma bayyana cewa hukumar za ta tuntuɓi kwamishinan shari’a na jihar domin sanin matakin ɗauka na gaba
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…
>