Yau Laraba, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Guo Jiakun ya gudanar da taron manema labarai da aka saba.
Game da batun da Amurka ta nuna cewa za ta sa wa kamfanonin Sin da abin ya shafa takunkumi bisa zargin wai “an tilasta wa mutane yin aikin dole”, Guo Jiakun ya ce, abin da…
Yamadidin Da Ake Yi Na “An Tilasta Wa Mutane Yin Aikin Dole” Karya Ne …C0NTINUE READING >>>>