Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya ce mulkin Tinubu na cike da tsare tsaren da suka musguna wa talakawaYa bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin samun nasara a matakin jihohi da tarayya a zaben 2027, tare da goyon bayan talakawaDungurawa ya ce manufofin…
‘Yan Adawa Sun Gano Lagon Karya Tinubu, Sun Ce Mulki zai Dawo Arewa …C0NTINUE READING >>>>