‘Yan Arewa Ku Jira Har Zuwa 2031 —Sakataren Gwamnatin Tarayya …C0NTINUE READING HERE>>>
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume, ya bukaci jiga-jigan siyasar Arewa masu yunkurin tsayawa takarar shugabancin kasa a 2027 da su kawar da burinsu su jira har zuwa 2031 lokacin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kammala wa’adinsa na biyu.
Akume dai ya bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da ya halakar da tunaninsa na karbar mulki a shekarar 2027, inda ya ce idan Allah ya nufa zai zama shugaban, to zai iya lashe zabe ne kawai yana da shekaru 90 a…
‘Yan Arewa Ku Jira Har Zuwa 2031 —Sakataren Gwamnatin Tarayya …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>