‘Yan Bindiga Sun Farmaki Kauyuka, Sun Hallaka Mutum 8 da Sace Wasu Masu Yawa …C0NTINUE READING HERE >>>
Ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai hare-hare a wasu ƙauyukan ƙaramar hukumar Kankara da ke jihar KatsinaMiyagun a yayin hare-haren sun hallaka mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba sannan suka yi garkuwa da wasu masu yawaMajiyoyi sun bayyana cewa ƴan bindigan sun kai hare-haren ne a tsakanin ranakun Juma’a da Asabar
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Katsina – Wasu ƴan…
>