‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 14 A Jihar Filato

JOS, NIGERIA — 

A daren Lahadi ne wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba, suka mamaye garin da galibin mazauna cikinsa ‘yan kabilar Irigwe ne daga Bassa hari da tsakar dare, tare da hallaka mutane 15 tare da jikkata mutane da dama a harin.

Kakakin kungiyar matasan kabilar Irigwe,…

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 14 A Jihar Filato …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment