Wasu ‘yan bindiga sun kai hari babban asibitin karamar hukumar Kankara a jihar Katsina, inda suka harbi wani likita tare da yin garkuwa da wasu ma’aikatan jinya da ba a tantance adadinsu ba.
Harin ya faru ne da misalin karfe 7:00 na daren ranar Talata, inda suka harbi Dakta Murtala…
‘Yan Bindiga Sun Harbi Likita Tare Da Garkuwa Da Ma’aikatan Jinya A Wani Harin Asibiti A Katsina …C0NTINUE READING >>>>