‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa-kai 21 A Katsina

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe ‘yan sa-kai 21 a ƙauyen Baure da ke Jihar Katsina.

Sun kai harin ne a ranar Talata, 7 ga watan Janairu, 2025.

Harin ya faru ne da misalin ƙarfe 4:30 na yamma yayin da ‘yan sa-kan ke dawowa daga wata…

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa-kai 21 A Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment