Minna, Nigeria —
A yanzu haka dai al,ummomin da ke zaune a kananan hukumomin Shiroro da Muya da kuma Rafi a jihar Nejan Nigeria masu iyaka da yankin Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun ce tun bayan yin sulhu tsakanin gwamnatin Kaduna da ‘yan bindigar yankin na Birnin Gwarin su ka shiga cikin…
‘Yan Bindiga Sun Koma Jihar Neja Bayan Sulhun Kaduna …C0NTINUE READING >>>>