‘Yan Bindiga Sun Rikita Gari da Harbi, Sun bi Gida Gida Sun Dauki Mata da Yara

‘Yan Bindiga Sun Rikita Gari da Harbi, Sun bi Gida Gida Sun Dauki Mata da Yara …C0NTINUE READING HERE >>>

Yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Kakidawa da ke yankin Gidan Goga a jihar Zamfara, sun yi garkuwa da mutane 43An ruwaito cewa yawancin wadanda ‘yan bindigar suka yi garkuwa da su yayin kai harin mata ne da yara kananaMazauna kauyen sun yi kira ga gwamnati da ta turo karin jami’an tsaro domin kare al’umma daga hare-hare a gaba

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci,…

>

Leave a Comment